Afirka
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila
A makon da ya gabata ne Ma’aikatar Harkokin Wajen Masar ta bayyana aniyarta ta shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ke yi da Isra’ilar a gaban Kotun Duniya, sai dai wasu labarai sun rinƙa yawo kan cewa ƙasar ta janye, lamarin da Masar ɗin ta musanta.Afirka