Afirka
TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Kenya za ta aika jami'anta da za su jagoranci shirin tsaro na MDD a Haiti a 'yan makonni'masu zuwa
Kenya ta ƙuduri aniyar aika jami'an tsaro 1,000 da za su jagoranci shirin Majalisar Ɗinkin Duniya don tabbatar da tsaro a yankin ƙasashen Caribbean waɗanda rikice-rikice da talauci da kuma rashin kwanciyar hankali na siyasa suka yi wa katutu.Afirka