Besiktas ta doke Caykur Rizespor a gasar Zakarun Turkiyya

A mako na 38 na gasar Zakarun Turkiyya, kungiyar kwallon kafa ta Besiktas ta doke ta Caykur Rizespor da ci 3 da 2.

1630938
Besiktas ta doke Caykur Rizespor a gasar Zakarun Turkiyya

A mako na 38 na gasar Zakarun Turkiyya, kungiyar kwallon kafa ta Besiktas ta doke ta Caykur Rizespor da ci 3 da 2.

A minti na 16 N'Koudou, a minti na 57 Gokhan Tore da a minti na 75 Ghezzal ne suka ciyowa Besiktas kwallayenta 3, Caykur Rizespor kuma ta jefa kwallon farko a minti na 87 ta kafar Isma'il Koybasi da minti na 89 da fara wasa ta kafar Dokovic.

Sakamakon wasan ya sanya Besiktas na da maki 78 inda Caykur Rizespor ke da maki 42.Labarai masu alaka