Corona: An dage lokacin gudanar da gasar Formula1

Sakamakon annobar Corona (Covid-19) an dage lokacin da aka shirya za a gudanar da gasar tsere ta Formula1 da aka shirya yi a Canada mai taken 'Grand Prix Canada'.

1393593
Corona: An dage lokacin gudanar da gasar Formula1

Sakamakon annobar Corona (Covid-19) an dage lokacin da aka shirya za a gudanar da gasar tseren motoci ta Formula1 da aka shirya yi a Canada mai taken 'Grand Prix Canada'.

A baya ma an dage wannanin Formula1 da aka shirya yi a kasashen Ostireliya, Bahrain, Vietnem, China, Spaniya, Holan da Azabaijan inda aka soke wasan Monaco Grand Prix baki daya.

A jadawalin kakar wasannin shekarar 2020, wasan France Grand Prix na a mataki na 10 wanda za a gudanar a ranar 28 ga watan Yuni.Labarai masu alaka