Kwallon zinare na gaf da sauya hannu

A karo na farko,bayan shekaru 10, kwallon zinare na gaf da sauya hannu, inda a wannan karon ake kyauata zaton za a bai wa wani sabon dan wasa wanda ba Messi ba kuma Ronaldo ba.

Kwallon zinare na gaf da sauya hannu

A karo na farko,bayan shekaru 10, kwallon zinare na gaf da sauya hannu, inda a wannan karon ake kyauata zaton za a bai wa wani sabon dan wasa wanda ba Messi ba kuma Ronaldo ba..

Wannan babbar lambar yabo mafi kima a fagen wasannin motsa jiki ta kubuce wa dan kasar Arjantina Lionel Messi da dan asalin Portugal Cristiano Ronaldo a zango na biyu na gasar cin kofin duniya da aka shirya a Rasha,inda a yanzu ake shirye-shiryen bai wa wani sabon dan wasa.

A cewar jaridar Tuttosport,sunayen Ronaldo da Messi basu a jerin sunayen wadanda za a bai kwallon zinare a bana.

A sahun wadanda a yanzu haka ke gogayya da juna don samun wannan muhimmiyar lambar yabon ,akwai Kyalian Mbappe na Faransa,dan kasar Croatia,Raphael Varane da kuma dan kasar Luka Modric na Real Madrid.

.


Tag: ronaldo , messi

Labarai masu alaka