Mutum-Mutumi sun ja wata motar tirela a Amurka

Kamfanin samar da mutum-mutumi na Boston Dynamics dake Amurka ya samar da wadanda suka ja wata motar tirela.