Jiragen ruwan Turkiyya zasu ci gaba da bincike a Bahar Rum

An sanar da cewa jirgin ruwan Barbaros Hayreddin Paşa mai Bincike akan Harkokin Girgizar kasa zai ci gaba da ayyukan bincike da kulawar masana teku na kungiyar NAVTEK har zuwa ranar 18 ga watan Oktoba

1493513
Jiragen ruwan Turkiyya zasu ci gaba da bincike a Bahar Rum

An sanar da cewa jirgin ruwan Barbaros Hayreddin Paşa mai Bincike akan Harkokin Girgizar kasa zai ci gaba da ayyukan bincike da kulawar masana teku na kungiyar NAVTEK har zuwa ranar 18 ga watan Oktoba.

Kamar yadda aka sanar jirgin da ya fara aikin binciken a ranar 18 ga watan Satumba zai ci gaba har zuwa ranar 18 ga watan Oktoba.

Jiragen ruwan mai Barbaros Hayreddin Paşa "Tanux-1" da "Apollo Moon" zasu ci gaba da aikin binciken harkokin girgizar kasa da ma'adanai a yankin Bahar Rum.

 Labarai masu alaka