Sojan Turkiyya ya yi shahada a Siriya

An sanar da cewa wani sojan Turkiyya ya yi shahada a yayin cigaba da farmakin Kambori-Damisa da ake gudanarwa a Arewacin Iraki

1444331
Sojan Turkiyya ya yi shahada a Siriya

An sanar da cewa wani sojan Turkiyya ya yi shahada a yayin cigaba da farmakin Kambori-Damisa da ake gudanarwa a Arewacin Iraki.

Ma'aikatar harkokin tsaron kasar Turkiyya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cewa,

"A farmakin Kambori-Damisa, wani sojan Turkiyya ya yi shahada a lokacin da 'yan ta'adda suka tada zaune tsaye. A rikicin an kashe 'yan ta'adda biyu tare da karbe makamansu."

 Labarai masu alaka