Kasuwanci
TRT Afirka Labarai
Labarai
Kasuwanci
'Yan kasuwar ƙasashen waje sun amince su zuba jarin $600m a tashoshin jiragen ruwa na Nijeriya
A.P. Moller-Maersk ya ayyana aniyar zuba jarin ne a ganawar da Shugaba Bola Tinubu ya yi da shugabansa Robert Maersk Uggla a gefen taron kasuwanci na World Economic Forum da aka gudanar a birnin Riyadh na Saudiyya.Afirka
Jiragen sojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama a jihar Neja
Air Vice Marshal Gabkwet ya ƙara da cewa bayanan da suka tattara sun tabbatar da cewa ƴan ta'addan su ne suka kai hari kan sojojin Nijeriya da ke yankin Bassa tare da binne abubuwan fashewa a hanyar Pandogari zuwa Alawa da ke Shiroro.Duniya