Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Lebanon
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 206 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Kasuwanci
'Yan kasuwar ƙasashen waje sun amince su zuba jarin $600m a tashoshin jiragen ruwa na Nijeriya
A.P. Moller-Maersk ya ayyana aniyar zuba jarin ne a ganawar da Shugaba Bola Tinubu ya yi da shugabansa Robert Maersk Uggla a gefen taron kasuwanci na World Economic Forum da aka gudanar a birnin Riyadh na Saudiyya.Afirka