TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.Duniya