Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Akwai yiwuwar dakarun Isra’ila su afka Rafah nan da kwana uku idan ba a cimma matsaya ba
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 207 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Labarai
Duniya