Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe mutum bakwai 'yan gida ɗaya a wani hari da ta kai gidansu a Gaza
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 215, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,789 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,204 ne suka jikkata.Afirka