Duniya
Umarnin ICC na a kama Netanyahu, Gallant ya zo a makare, amma hakan ma ya yi — Turkiyya
Bayan mai gabatar da ƙara na ICC ya fitar da takardar neman a kama Netanyahu da Gallant, Ministan Shari'a na Turkiyya ya yi kira ga kotun ta gurfanar da jami'an gwamnatin Isra'ila da ke da hannu a kashe Falasɗinawan Gaza.Afirka