TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Jiragen sojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama a jihar Neja
Air Vice Marshal Gabkwet ya ƙara da cewa bayanan da suka tattara sun tabbatar da cewa ƴan ta'addan su ne suka kai hari kan sojojin Nijeriya da ke yankin Bassa tare da binne abubuwan fashewa a hanyar Pandogari zuwa Alawa da ke Shiroro.Duniya
Shugaban sojojin Isra'ila ya amince da shirin kai hari a Rafah
Isra'ila ta kwashe kwana 205 tana kai hare-hare a Gaza, inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 34,388 — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — tare da jikkata fiye da mutum 77,437 sannan kusan mutum 8,400 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya