Afirka
Dana Air: An bayar da umarnin yin bincike kan kamfanonin jiragen sama Nijeriya
Ministan Ma'aikatar Sufurin Jiragen saman Nijeriya Fetus Keyamo ya umarci hukumar NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin Dana, yana mai cewa hatsarin jirgin kamfanin na baya-baya ya haifar da fargaba game da lafiyar fasinjoji da ayyukan ma'aikatar.Duniya