Rayuwa
Har a kan titi na kwana saboda matsalar damuwa da na shiga – Mawaƙin Ghana Shata Wale
A wani shirin kai tsaye na Facebook da ya yi, Shata Wale ya bayyana wa mabiyansa sama da mutum miliyan 1.5 cewa mutuwar auren iyayensa ya haifar masa da "matsalar damuwa da rashin kwanciyar hankali" a rayuwarsa.Duniya