Gwajin tashin bama-baman Amurka a karkashin teku

An gwada harba bama-bamai a jirgin ruwan tashin jiragen sama na Amurka na USS Gerald R Ford don gwada ko yana shirye da yin yaki.

1662214
Gwajin tashin bama-baman Amurka a karkashin teku

An gwada harba bama-bamai a jirgin ruwan tashin jiragen sama na Amurka na USS Gerald R Ford don gwada ko yana shirye da yin yaki. An fasa bama-baman a karkashin teku kuma karfin tashinsu ya kai na afkuwar girgizar kasa mai karfin awo 3.9.

 


Tag: #Amurka

Labarai masu alaka