TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
KAI-TSAYE: Tawagar Hamas na hanyar Masar domin tattaunawar sulhu
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,622 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,867 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka
Sudan na dab da faɗawa cikin 'bala'in yunwa mafi girma a duniya' — MDD
Shirin Samar da Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗi cewa "lokaci yana ƙurewa a ƙoƙarin hana faɗawa cikin bala'in yunwa" da watsuwar yaƙi a yankin El Fasher sakamakon rashin samun damar shigar da kayan agajin jinƙai.Duniya