Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Tana ƙasa tana dabo ga masu zanga-zangar goyon bayan Gaza a Amurka kan batun kudin makaranta, tuhuma, maki da kammala karatu
Masu zanga-zangar nuna adawa ga yaki da nuna goyon baya ga Gaza a Amurka na fuskantar tsaka mai wuya - suna aiki da 'yancin da suke da shi na fadin albarkacin baki - ko kuma su raya hakkin mallakar matsuguni. zuwa ajujuwa ko kammala karatun jami'a.Duniya