Ramin hakar ma'adanai ya danne mutane a Iran

Wani ramin hakar ma'adanai a gundumar Shahrud da ke jihar Simnan ta Iran ya rufta.

Ramin hakar ma'adanai ya danne mutane a Iran

Wani ramin hakar ma'adanai a gundumar Shahrud da ke jihar Simnan ta Iran ya rufta.

Kamfanin yada labaran harkokin cikin gida na Iran ILNA ya bayyana cewa, ana aiyukan neman mutanen da raminhakar ma'adanan ya danne.

Ba a bayyana ko mutane nawa ne a karkashin kasar ba.

Kamlafin na Kalariz mallakar Babban Kamfanin hakar Albarkatn Kasa na Elborz ne kuma mutane 300 na aiki a cikinsa.Labarai masu alaka