Kasuwanci tsakanin Amurka da Turkiyya na kara karfafa

Kasar Turkiyya ta kasance tana a makwanci  mai  muhimmanci ta fannin makamashi da kasuwanci. Saboda haka suna fata na alkhairi game da tattali na arzikin badi.

Kasuwanci tsakanin Amurka da Turkiyya na kara karfafa

Kasar Turkiyya ta kasance tana a makwanci  mai  muhimmanci ta fannin makamashi da kasuwanci. Saboda haka suna fata na alkhairi game da tattali na arzikin badi.

Jam’iyyar kula da tattalin arziki na daular kasar Amurka ta yi zance cewa cinikayya da kasar Turkey zaya karu, kuma ana fatar cewa kimantawa na tattalin arziki zata karu a  shekara 2017.

Wannan taro da Ma’aikatar Siyasar Duniya tare da Tushen Al’adu na Turkiya suka hada ya faru a hedkwatar Bahcheshehir University wanda ta ke a birnin Washington.

A wannan taro a ka yi zance cewa ko daya ke tattalin arzikin kasar Turkiya na acikin kunci a shekarar 2016, amma ana karfafa zato zata inganta a badi.

Kasar Turkiya wanda ta ke tana a makwanci mai kyau ta fannin makamashi da kasuwanci ta nuna cewa za ta iya cimma babban samu nan zuwa shekara goma.

Shugaban tijara tsakanin kasar Turkiya da Amurka, Jennifer Miel, ta yi zance cewa kamfanoni na Amurka za su iya samun fa’ida a sassa hudu. Wannan sassa su ne makamashi, da aikin gona, da firtsi da kuma kiwon lafiya. Ta karfafa cewa  ana fata zuba jari na kamfanonin Amurka a wanna sassa za ya karu.

Ta caddada cewa ko da ya ke kasar Turkiya ta samu kanta a cikin kunci wannan shekara, amma kasar Turkiya ta warke daga wannan matsifa da sauri.

Kuma ta ce tare da wannan sabon gwamnati, Turkiya da kuma Amurka za su kara da tattalin arziki a tsakaninsu. Kuma kasashe biyu nan za su yi aiki tare acikin cinikayya wa kazalika tijara tsakanin kasashe biyu nan zata karu.

Meil ta fada cewa komawar da kasar Rasha da Izra’ila suka yi a tsohon cinikin su  za ya

kawo budi acikin tattalin arziki nan gabaLabarai masu alaka