Duniya
Kai-tsaye: Mambobin OIC sun yi kira ga Isra'ila ta yi gaggawar tsagaita wuta a yaƙin Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda a yau ya shiga kwana na 212, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,654 — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — kana ya jikkata fiye da mutum 77,908.Afirka