TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
An yi zanga-zangar neman ƙasashen Musulmai su tura sojoji don taimaka wa Falasɗinawa a Gaza
Ɗaruruwan Falasɗinawa ne suka yi zanga-zanga a kan titunan birnin Ramallah na Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, inda suka yi kira ga ƙasashen Musulmai su ba su taimakon sojoji domin kuɓutar da yankunan Falasɗinu daga hannun Isra'ila.Duniya
Kotun MDD ta umarci Isra'ila ta daina kai hare-hare a Rafah
Afirka ta Kudu ta nemi Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana cewa Isra’ila ta saɓa dokokin kisan kiyashi na majalisar, kana ta buƙaci a dakatar da yaƙin Isra'ila a Gaza da kudancin Rafah cikin gaggawa, tare da sauƙaƙa hanyoyin kai kayayyakin agaji.Duniya
Adadin mutanen da suka mutu a Gaza ya kai 35,857 yayin da Isra'ila ke zafafa jefa bama-bamai
Isra'ila ta kwashe kwana 231 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,857 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 80,290, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka