Cavusoglu ya gana da Zarif

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya gana da takwaransa na Iran Jawad Zarif a Tehran a wani bangaren na Babban Taro kan Idlib da Siriya da Kasashen Turkiyya, Iran da Rasha za su yi a Tehran.

Cavusoglu ya sanar da ganawar tasa da Zarif a shafinsa na sada zumunta.

A sanarwar da ya fitar Cavusoglu ya ce "Sakamakon halartar Taron da Shugaba Erdogan ya je Tehran yi, ya samu damar gana wa da takwaransa na Iran Jawad Zarif."Labarai masu alaka