Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Akwai yiwuwar harin Rafah ya kawo 'cikas' kan yarjejeniyar tsagaita wuta — Qatar
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Labarai
Afirka
Mun gano maƙiya da ke son ta da hargitsi a Kano, za mu bi su har gida mu zaƙulo su – ‘Yan sanda
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano wanda ya yi jawabi a wajen wani taron manema labarai a Kano a daren Litinin ya ce masu son ta da hargitsin sun shirya kai farmaki wasu zaɓaɓɓun wurare a jihar, ciki har da Majalisar Dokoki.Duniya
Akwai yiwuwar Amurka ta ci gaba da sayar wa Saudiyya muggan makamai
A shekarar 2021 ne Joe Biden ya ɗauki matakai masu tsauri kan Saudiyya musamman dangane da yaƙin ta take yi da mayaƙan Houthi masu samun goyon bayan Iran waɗanda ke Yemen, inda ake zargin ta yi amfani da makaman domin kashe farar hula da dama.Afirka