TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
An ƙara wa sojojin Burkina Faso wa'adin shekaru biyar a kan mulki
Sojojin Burkina Faso sun ƙwace mulki a shekarar 2022 sannan suka yi alƙawarin gudanar da zaɓe a watan Yulin wannan shekarar domin komawa turbar dimokuraɗiyya, sai dai sun ce shawo kan rashin tsaron ƙasar shi ne babban abin da suka sanya a gaba.Duniya