Kundin Hotuna: Yadda 'yan Afrin suka tarbi sojojin Turkiyya

Yadda 'yan Afrin suka tarbi sojojin Turkiyya

Hoto daga yankin Afrin na Sham

Hotunan da 'yan yankin Afrin  na kasar Siriya suka tarbi tare da rungumar sojojin Turkiyya wadanda suka ceto daga hannun 'yan ta'addar PKK.


Tag: pkk , sojoji , turkiyya , afrin