Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
'Yan Jam'iyyar Republican a Amurka sun gabatar da dokar tura ɗaliban da aka kama da zanga-zanga zuwa Gaza
Wakilan jam'iyyar Republican da dama na Amurka sun gabatar da wasu ƙudirori biyu da za su tura daliban da aka kama a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu zuwa Gaza na tsawon watanni shida tare da soke bizar ɗaliban ƙasashen duniya.Duniya
Putin ya shirya yin bikin Ranar Nasara a lokacin da Ukraine ke ji a jikinta
9 ga Mayu, Ranar bikin Nasarar Tarayyar Soviet a kan Nazi a Jamus a lokacin yakin duniya na II, Rana ce ta hudu da ake bikinta a kowacce shekara, kuma a irin ta a shekarar da ta gabata Rasha ta kawar da wani hari da Ukraine ta kai mata.Afirka
Zargin almundahanar N2.7bn: An ba da belin Hadi Sirika kan Naira miliyan 100
An gurfanar da Sirika ne a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis tare da ‘yarsa Fatima, da sirikinsa, Jalal Sule Hamma, da wani kamfani mai suna Al Buraq Global Investment Limited.Duniya