Cavusoglu ya tattauna da takwaransa na Barazil

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na Barazil Carlos Alberto Franco Francha.

1626574

Majiyoyin diplomasiyyasun tabbatar da ganawar amma ba su bayyana me Ministocin biyu suka tattauna a kai ba.

 Labarai masu alaka