Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Alkalin Alkalan Nijeriya ya kira manyan alkalan Kotun Tarayya da Jiha kan dambarwar Masarautar Kano
Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kotun Tarayya da ta na Jihar Kano kan ba da dokoki masu karo da juna da suka shafi dambawar Masarautar Kano.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna sun mamaye Masallacin Ƙudus don yin ibadun Talmudi
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 36,096 — kaso 71 daga cikinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata mutum 81,136, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka