Wani mai mota ya kutsa kan dandazon mutane a Jamus

Wani direban mota ya kutsa tsakiyar dandazon jama'a a lokacin tattakin 'carnival' da aka yi a Jamus.

Wani mai mota ya kutsa kan dandazon mutane a Jamus

Wani direban mota ya kutsa tsakiyar dandazon jama'a a lokacin tattakin 'carnival' da aka yi a Jamus.

Labaran da jaridun Jamus suka fitar sun ce lamarin ya afku a garin Volkmarsen na jihar Hessen.

Mutane da dama da suka hada da yara kanana ne suka jikkata sakamakon lamarin da aka bayyana a matsayin hari.

Tag: Hatsari , Jamus

Labarai masu alaka