Ana cigaba da yajin aiki a Faransa

Ana cigaba da gudanar da yajin aiki da zanga-zangar adawa ga sabon tsarin da Shugaban Kasar Faransa Macron ya fitar game da wandanda suka yi ritaya.

Ana cigaba da yajin aiki a Faransa

Ana cigaba da gudanar da yajin aiki da zanga-zangar adawa ga sabon tsarin da Shugaban Kasar Faransa Macron ya fitar game da wandanda suka yi ritaya. 

Cikin wadanda suka yi yajin aikin hada kanfanin RATP da kanfanin jirgin kasa da kanfanin jirgin saman Air France, sannan da malamai, likitoci, lauyoyi, ma'aikatan asibiti, direbobin motoci, dalibai da ma'aikatan gwamnati da dama. 

A gefe guda ana yin yajin aiki da zanga-zangar ne domin nuna rashin amince wa da tsakanin karfi da jami'an tsaron gwamnatin Faransa ke anfani sa shi wajen samar da tsaro a lokacin zanga-zanga. Labarai masu alaka