Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
An bankaɗo yadda ake azabtar da Falasɗinawa da saka musu ƙunzugu a wani sansanin Isra'ila
Masu fafutuka sun gaya wa CNN halin da ake ciki a cibiyar azabtarwa ta Sde Teiman, inda Falasdinawan da ake rufe wa fuska da saka musu ankwa a hannaye a ko yaushe ke fuskantar fargabar a yanke musu hannun.Labarai
Türkiye
Turkiyya ta la'anci farfagandar Isra'ila a kafafan sada zumunta na yanar gizo, ta sha alwashin kare Gaza
Ankara ta ƙudiri niyyar kawo ƙarshen 'kisan kiyashin' da Tel Aviv ke yi, kuma na neman ganin 'an mayar da Isra'ila saniyar ware' a matakin ƙasa da ƙasa, in ji Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya.Türkiye