Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.Labarai
Duniya
Falasɗinawa suna jimamin cika shekaru 76 da Nakba yayin da suke tsakiyar sabon bala'i a Gaza
"Nakba," A Larabci na nufin "Bala'i", lokaci ne da kusan Falasdinawa 700,000 suka bar gidajensu kafin da yayin gwabza yaƙi tsakanin Larabawa da Isra'ilawa a 1948, wanda bayan sa aka kafa ƙasar Isra'ila.Kasuwanci
An ƙaddamar da shafin intanet don samun bayanai game da ma'adinai a Nijeriya
Da yake ƙaddamar da shafin na intanet, Ministan Harkokin Ma'adinai na Nijeriya Dele Alake ya ce sun ɗauki matakin ne domin rage wahalhalun da masu zuba jari daga ƙasashen waje suke sha wurin samun bayanai game da ma'adinan da ƙasar take da su.Duniya