Girgizar kasa ta abkawa Albeniya

An yi girgizar kasa mai girman ma'aunar Richter 5.8 a kasar Albeniya.

Girgizar kasa ta abkawa Albeniya

An yi girgizar kasa mai girman ma'aunar Richter 5.8 a kasar Albeniya.

Bayanin da aka yi daga Ofishin Harkokin Tsaron Albeniya ya nuna cewa girgizar kasa ta abku a nisan kilomita 30 daga birnin Dirac. 

Bayanin ya kunshi cewa wannan ce mafi girman girgizar kasa da aka yi a shekara 20 zuwa 30.

Bayanin bai bayyana cewa ko akwai wandanda da suka rasu ko kuma suka jikkata ba. 

Rahotannin sun nuna cewa girgizar kasar ta tarwatsa mutane a Tiran babban birnin kasar inda wasu gine-gine suka rushe. 

 Labarai masu alaka