'Ƴan gudun hijira na cikin mawuyacin hali a Nahiyar Turai

An bayyana cewar ƴan gudun hijira a babban birnin Beljiyom wacce kuma ita ce babban birnin Nahiyar Turai wato Bruxelles na cikin mawuyacin hali.

Kaso 94 na kwana ne akan titunan ƙasar, inda kaso 74 cikin ɗari basu samun isasshen abinci.

Yan gudun hijirar sun bayyana cewar suna cikin mawuyacin halin inda suke fuskantar matsalolin tsaro da ƙalubale iri daban-daban.

A watan Mayu dan sanda ya kashe wani dan gudun hijira ɗan shekaru biyu sanadiyar buɗe musu wuta akan laifin kin tsayawa kamar yadda ya bada umurni.

 Labarai masu alaka