An kashe mutane 241 a yankin Jammu Kashmir na Indiya

Tun daga farkon shekarar nan zuwa yau an kashe akalla mutane 241 a rikicin da aka fafata tsakanin jami'an tsaron Indiya da 'yan tawaye a yankin Jammu Kashmir.

Jaridun yankin sun sanar da cewa, an kashe 'yan tawaye 122, fararen hula 63 da 'yan sanda da sojoji 56.

An kuma sanar da jikkata wasu mutane 23 a rikicin da ake ci gaba da yi.Labarai masu alaka