An sace jirgin sama dungurugun a Amurka

Wani mai gyaran jirgin sama ya sace wani katabaren jirgi mallakar Alaska Airlines inda ya tashi da shi daga filin tashi da saukar jiragen saman Sea-Tac a Washington.

Barawon ya fadar da jirgin a kusa da wani karamin tsibiri.

Binciken da aka soma gudanarwa na nuna cewa mai gyaran jiragen dan shekaru 29 ya sace jirgin kirar Horizon Air Q400 kuma ya fado ne sanadiyar rashin kwarewa.
 
Tag: jirgi , amurka

Labarai masu alaka