Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Sarki Aminu Ado Bayero ba zai jagoranci Sallar Juma'a ba - Rundunar 'yan sandan Kano
Sanarwar ta ambato Kwamishinan 'Yan sandan Kano Mohammed Usaini Gumel yana cewa za su ba da tsaro ga Alhaji Aminu Ado Bayero domin ya yi Sallar Juma'a a masallacin da ke Fadar Sarki ta Nasarawa inda yake zaune.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen
Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 36,224 - galibinsu mata da yara da jarirai - a hare-haren da ta kwashe kwana 237 tana kai wa Gaza, kana ta jikkata sama da mutum 81,777 237, yayin da kuma aƙalla mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya