An kakkabo jirgin Rasha a Siriya

An bayyan cewar jirgin da aka fadar a yankin Idlib dake Siriya mallakar kasar Rasha ne.

An kakkabo jirgin Rasha a Siriya

An bayyan cewar jirgin da aka fadar a yankin Idlib dake Siriya mallakar kasar Rasha ne.

Hukumar ma'aikatan tsaron Rasha ta fitar da sanarwar cewa an kakkabo wani jirgin ta da ke rangadi a yankunan Idlib domin kwantar da tarzoma.

Sanarwar ta bayyana cewar kungiyar AL Nusra ne su ka kashe matukin jirgin da ya tumayo kafin jirgin ya fadi.

Bayan fadar da jirgin hukumar Rasha ta kai hare-haren bama-bamai a yankin, a inda ta kashe mutun 30 daga kungiyoyin yankunan.

 


Tag: Rasha , jirgi , siriya

Labarai masu alaka