An yanke wa Trump hukuncin kisa

Kafafan yada labarai na Koriya ta Arewa sun sanar da cewa,al’umar kasarsu ta yanke wa shugaban kasar Amurka Donald Trump hukuncin kisa, sabili da ya zagi shugabansu, Kim Jong-Un.

Koriyawa sun zargi Trump da kasancewa “Mahaukaci wanda bai san koma ba face kudi”,domin inda lafiyarsa kalau ba zai taba zagin shugabasu ko kuma kasarsu ba.

A yayin da wani zazzafar cacar baki ta barke tsakanin sa da takwaransa Kim a ‘ayn watannin da suka gabata, Trump ya lashi takobin share Koriya ta Arewa daga tsawirar duniya.Abinda yasa a yanzu,al’umar Koriya ta Arewa ta mayar masa da martani ta hanyar yanke masa hukuncin kisa.Labarai masu alaka