Türkiye
Hare-haren da ake kai wa Rafah sun nuna haƙiƙanin Isra'ila — Shugaban Turkiyya Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan ya ce Firaministan Isra'ila Netanyahu yana kwaikwayon salon kisan ƙare dangi na tsohon shugaban ƙasar Yugloslavia Slobodan Milosevic da Radovan Karadzic na Bosniya da kuma Adolf Hitler na Jamus.Duniya