Kasuwanci
TRT Afirka Labarai
Duniya
Adadin mutanen da suka mutu a Gaza ya kai 35,857 yayin da Isra'ila ke zafafa jefa bama-bamai
Isra'ila ta kwashe kwana 231 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,857 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 80,290, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya
Kotun MDD ta umarci Isra'ila ta daina kai hare-hare a Rafah
Afirka ta Kudu ta nemi Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana cewa Isra’ila ta saɓa dokokin kisan kiyashi na majalisar, kana ta buƙaci a dakatar da yaƙin Isra'ila a Gaza da kudancin Rafah cikin gaggawa, tare da sauƙaƙa hanyoyin kai kayayyakin agaji.Afirka
Gwamna Abba Kabir ya bai wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar naɗin sarauta
An miƙa wa Sarki Muhammadu Sanusi takardar sake naɗa shi ne a sarautar Kano kwana ɗaya bayan Gwamna Abba Kabir ya sa hannu kan gyaran Dokar Masarautun Kano. Sanusi ya fara zama Sarkin Kano a 2014, Gwamnatin Ganduje ta sauke shi a 2019.Duniya