Duniya
Falasɗinawa za su yi bikin cika shekaru 76 da Nakba yayin da suke tsakiyar sabon bala'i a Gaza
"Nakba," A Larabci na nufin "Bala'i", lokaci ne da kusan Falasdinawa 700,000 suka bar gidajensu kafin da yayin gwabza yaƙi tsakanin Larabawa da Isra'ila a 1948, wanda bayan sa aka kafa ƙasar Isra'ila.Kasuwanci