Afirka
Sarki Muhammadu Sanusi II ya shiga fada, Aminu Ado ya koma Kano
Wasu bidiyoyi da aka riƙa wallafawa a shafukan intanet sun nuna jerin gwanon motocin Sarkin tare da rakiyar tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso da Gwamna Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo yayin da suke shiga fadarsa.Duniya