Kasuwanci
TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
EU za ta gama aikin haɗin gwiwa da sojojin Nijar a ƙarshen watan Yuni
Har zuwa lokacin da aka yi juyin mulki a Nijar a shekarar 2023, ƙasar na ɗaya daga cikin ƙawayen kungiyar Tarayyar Turai a yankin Sahel inda ake yaƙi da masu tayar da ƙayar baya da suka kashe dubban mutane tare da raba miliyoyi da matsugunansu.Kasuwanci
Kasuwanci ta hanyar intanet a Turkiyya ya ƙaru sama da ninki ɗaya a 2023
Kuɗin shigar da ake samu a kasuwanci ta hanyar intanet a Turkiyya zai iya kai wa dala biliyan 109.4 a bana, ƙari kan dala biliyan 79.4 da aka samu a bara, kamar yadda rahoton Ma'aikatar Kasuwanci ta Turkiyya ya bayyana.Duniya
Sojojin Isra'ila sun ce an yi musayar wuta da dakarun Masar
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Türkiye
Hare-haren da ake kai wa Rafah sun nuna haƙiƙanin Isra'ila — Shugaban Turkiyya Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan ya ce Firaministan Isra'ila Netanyahu yana kwaikwayon salon kisan ƙare dangi na tsohon shugaban ƙasar Yugloslavia Slobodan Milosevic da Radovan Karadzic na Bosniya da kuma Adolf Hitler na Jamus.Afirka