An shirya sabon bidiyon tallata kyawu da tarihin Turkiyya

An fitar da sabon bidiyon da Ma'aikatar Raya Al'adu da Yawon Bude Ido ta Turkiyya ta shirya game da kyawu da tarihin Turkiyya a shafukan sada zumunta.

1678190

Shafin Sada Zumunta na Ministan Raya Al'adu da Yawon Bude Ido na Turkiyya Mehemt Nuri Ersoy da na Ma'aikatar ne suka fitar da bidiyon mai saniya 27 inda aka nuna yankunan Turkiyya daban-daban, tare da nuna kyawu da tarihinta.

A bidiyon an rubuta taken "Gez Sen Anadolu" (Ka Zaga Anatoliya), inda aka nuna gabar tekun Bahar Rum da wuraren yawon bude ido da ma wuraren wasanni.

 Labarai masu alaka