Kaso 20,3 na jama'ar Turai 'yan sama da shekaru 65 ne

Kaso 20,3 na al'umar nahiyar Turai na da shekaru sama da 65.

1389947
Kaso 20,3 na jama'ar Turai 'yan sama da shekaru 65 ne

Kaso 20,3 na al'umar nahiyar Turai na da shekaru sama da 65.

Ofishin Kididdiga na Tarayyar Turai (Eurosat) ya bayyana alkaluma game da barazanar da masu shekaru 65 zuwa sama suke fuskanta daga annobar Corona.

Alkaluman sun ce wannan adadi ya karu da kaso 10 cikin 100 a shekarar 2019 idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabace ta.

Italiya ce ke da tsofaffi mafi yawa a Turai da kaso 22,8 yai Girka da kaso 22, Portugal da Finlan kaso 21,8, Jamus kaso 21,5 da Bulgeriya dake da yawan tsofaffi na kaso 21,3.

Kasashen da suke da mafi karancin tsofaffi a Turai su ne Ailan da kaso 14,1 sai Luxenburg dake da kaso 14,4.

 Labarai masu alaka