'Yan wasan Arsenal na yawon bude ido a Dubai

Bayan hutun da aka samu a gasar Premier league, 'yan wasan kungiyar Arsenal sun tafi hutu kasar Dubai.

'Yan wasan Arsenal na yawon bude ido a Dubai

Bayan hutun da aka samu a gasar Premier league, 'yan wasan kungiyar Arsenal sun tafi hutu kasar Dubai.

'Yan wasan sun fita yawon bude ido a Sahara inda suka ci abinciccikan yankin.

'Yan wasan sun hau rakuma inda suke nuna wa duniya cewar sun shaki iska mai dadi.

Pierre-Emerick Aubameyang da Alexandre Lacazette sun ba wa sauran 'yan wasan dariya bayan sun hai rakumi tare.

Tag: Hutu , Arsenal

Labarai masu alaka